12 Mayu 2026 - 22:19
Source: ABNA24
Iraƙi: Ta Ƙera Sabon Jirgi Maras Matuƙi Na Zamani + Bidiyo

Iraki ta bayyana sabon jirginta maras matuki mai fasahar ayyuka da yawa a lokaci guda mai suna "SARA 1"

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Hukumar Tsaron kasar Iraki ta sanar da fara amfani da sabuwar na'urar jirgin mara matuki mai amfani wajen ayukan tsaro da yawa mai suna "SARA 1" domin ƙarfafa ayyukan tsaro a fagen yaƙi da bincike.

Ana amfani da wannan jirgin maras matuki don tallafawa ayyukan sa ido, bibiya, da matakan tsaro a fagen daga.

.............

Your Comment

You are replying to: .
captcha