1 Janairu 2021 - 13:35
Najeriya : Buhari Ya Rattaba Hannu Kan Kasafin Kudin 2021

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya rattaba hannu kan kasafin kudin shekarar 2021.

ABNA24 : Kasafin kudin kasar na shekara 2021 ya tasa Naira Tiriliyan 13.

A yanzu dai kasafin ya zama doka, kuma za a fara aiwatar da shi a hukumance.

342/