ABNA24 : Banda haka ana saran taron zai tattauna batutuwa wadanda suka hada da bunkasa tattalin arziki a cikin karni na 21 ga kowa da kuma tara kudade kimani dalar Amurka biliyon 21 don yakar cutar korona, da wasu triliyon 11 don tallafawa tattalin arzikin kasashen duniya wanda ya ji jiki sanadiyyar yaduwar cutar korona.
Ana saran Angela Merkel waziriyar kasar Jamsu, Vladimir Putin shugaban kasar Rasha da kuma shugaban kasar Cana Xi ne zasu gabatar da jawabai a taron a yau Asabar.
342/