ABNA24 : Tun a karshe-karshen watan Oktoban da ya gabata ne dai aka kwantar da Mr. Erekat a asibitin Hadassah Ein Kerem da ke birnin Kudus (Jerusalem) bayan da aka garzayo da shi zuwa asibitin daga Yammacin Kogin Jordan sakamakon matsalar numfashi da yake fuskanta saboda kamuwa da cutar Coronavirus da yayi.
Wasu rahotanni ne dai sun ce akwai wasu manyan jami’an Falastinawan da suke fama da cutar ta Coronavirus din.
342/