17 Nuwamba 2015 - 11:20
Da'ish na shirin kai hari a Iran

Ministan harkokin waje na kasar Iraki yace; jami'an liken asiri na Iraki sun gano wani shiri na boye dake nuna yiyuwar kai hari na ta'addanci na bada jimawa ba akan kasar Iran

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s}-ABNA-a yayin zaman taron da ya gudana a vienna a lokacin da yake gabatar da jawabi ga manema labarai ministan harkokin gas ashen waje na Iraki yace mun samu labarin kai hare-hare ta'addanci kan wasu kasashe na duniya kamar su Amruka Faramsa da kuma Iran.

Ibrahim jafari waje; jami'am liken asiri na kasar Iraki ne suka bankado wanna shiri wamda ahalim yanzu harin farko ya faru akan kasar Faransa don haka sauran kasashe Amruka da Iran ya kamata su saka tsatsauran tsaro domin kiyaye abunda ka afku nag aba.288