An dai samu wannan adadin ne daga jami'an harkokin wajen kasashen da suke da mutanen da suka je aikin hajjin na bana.
Wannan dai ya kasance hadari mafi muni da aka taba samu a lokacin aikin hajji a tarihi.
Adadin da ma'aikatar lafiya ta Saudiyyan tabayar dai dari bakwai da sittin da tara ne.
'Yan Nigeria 168 ne hukumomin kasar suka ce sun rasu sakamakon hadarin na ranar Idi. 289