.Kasashen Birtaniya da Faransa suna duba yiyuwar sanya hannu wajen kai wa dakarun kungiyar yan taadda ta ISIS dake kai hare-hare a kasar Iraki.
Pira minisatan kasar Birtaniya Devid Cmaerun yana shirin gabatar da wani daftarin kudu a farkon wata mai kamawa a gaban yan majalisar dokokin kasar na duba yi yuwa shiga a dama da su wajen kai wa dakarun kungiyar ta’addanci ta Da’ashi wato ISIS a kasar Siriya
Ana ta shi bangaren piramnistan kasar Farasna faransuwa Hollan ya bayyana aniyarsa na gabatar da bukatarsa na duba yi yuwa kasarsa ta shige cikin gamayyar da Amruka ke jagoranta a kasar siriya wajen kai hare-hare kan kungiyar yan Ta’da ta Daash wato ISIS . kuma kasar faransa za ta dauki matakin aikewa da jirgin lekan Asiri a kasar Jodan da kuma Abu dhabi domin yin lekan Asiri kan halin da ake ciki a kasar Siriya288