Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s}-abna-A yau talata ne aka bude taron bita karo na takwas na likitocin kasashen duniya a Tehran babban birnin Iran.
Idan ba ‘a manta ba a farkon makon nan aka bude irin wannan taro a garin Mashad kuma za a cigaba da gudanar da shi a wasu garuruwan na daban.288