Alkalumman da hukumomin tsaro suka fitar na nuni da cewa an kashe ‘yan bindiga 4, yayin da kungiyar Taliban ta fito fili ta dauki alhakin kai harin.
Maharan sun kai harin ne a yankin Wazir Akbar Khan inda mafi yawanci ‘Yan kasashen ketare ka zama a Kabul.ABNA