Jami'an tsaron kasar sun kama wasu limaman kasar Pakistan uku daga jami'ar Al-Mustafa International University (MIU).
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na AhlulBaiti (As) –ABNA- ya habarta maku cewa: Jami'an tsaron kasar sun kama wasu limaman kasar Pakistan uku daga jami'ar Al-Mustafa International University (MIU).
Malaman uku da aka tura kasarsu domin yin wa'azin watan Ramadan, jami'an tsaron Pakistan sun kama su a kan iyakar Rimdan tare da mika su zuwa wani wuri da ba a sani ba.
An ce limaman Pakistan uku sun fito ne daga Baltistan.
Your Comment