14 Satumba 2024 - 05:59
Salon Rayuwar Ahlul Baiti| Rayuwar Imam Zaman (AS)

Rayuwar Imam Mahadi rayuwa ce sassauqa qwarai, kuma ta yi nisa da kayan alatu da masu kudi. Rayuwarsa a zahiri tana kama da rayuwar mafi ƙanƙanta a cikin al'umma.

Rayuwar Imam Mahadi rayuwa ce sassauqa qwarai, kuma ta yi nisa da kayan alatu da masu kudi. Rayuwarsa a zahiri tana kama da rayuwar mafi ƙanƙanta a cikin al'umma.

Hadisai sun dauki Imam Zaman (AS) kamar Manzon Allah (SAW) da Sayyidina Ali (AS) a wannan fage (1) Yana sanya tufafi masu arha kuma yana cin abinci kamar yadda mabukata da talakawa suke ci, wannan salon rayuwa shine dai salon rayuwar jagororin Allah ga mutane’ domin suna gudanar da rayuwarsu, kamar yadda mabkuta da talakawa suke domin su sanya masu jin cewa talauci d arshi ba karya da me su kuma kada rashin yana cutar da su (3).

1). Bihar al-Anwar, juzu'i na 52, shafi na 340.

2). Bihar al-Anwar, juzu'i na 52, shafi na 354.

3). Nahj al-Balagheh, titi 209.