Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: An gayyatar al’umma musamman masu ziyarar Arba’een don shiga aikin gasar daukar hotuna sabbi na tattakin Arba’een wanna shekara don samar da sabbin hotuna da bidiyo na amsu tattakin Arba’een ak wace nahiya suka fito tare da mayar da hankali kan wajen daukar hotunan maziyarta wadanda ba Iraniawa ba da suka samu halartar Arbaeen a wanna shekarar ta 2024.
Hotunan Su Kasance Kamar Haka:
Hoto, selfie, daukar hoton masu rubutu, shirin bidiyo, tattauanwa da masu ziyara, shiri kai tsaye na bayar da rahoto, hira, samar bayanai ta hanyar na’ura mai basirar wucin gadi Ai.
Kyautukan gasar: 40 plaques na zinariya don mafi kyawun ayyuka 40.
Ranar ƙarshe don ƙaddamar da ayyuka shine 10 Satumba 2024.
Za iya Ku Aikowa da ayyukanku ta hanyar Eita da Telegram zuwa Acount mai zuwa:
@ahlalbayt24