Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (A.S) - Abna – ya kawo
maku rahoton cikin hotuna na taron shahidai masu kare haramin da gwagwarmaya na
kasa da kasa tare da halartar Hujjatul Islam Wal Muslimin Muhammadi Golpaigani;
Shugaban ofishin Jagora da Hujjatul Islam Wal Muslimin Ahmad Marawi; shugaban Ustan
Quds Razawi, Sardar Salami; Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin
Musulunci, Sardar Qaani; babban kwamandan dakarun Quds da gungun iyalan
shahidai da tsoffin sojoji da jami'an soji da na kasa An gudanar da taron jiya
asabar 29 ga watan Yuli 2024t a hubbaren Imam Riza (a.s) da ke birnin Mashhad.












































