30 Yuni 2024 - 07:03
Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Kasa Da Kasa Na Shahidan Kare Haramin Da Gwagwarmaya A Birnin Mashhad - 1

Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Kasa Da Kasa Na Shahidan Kare Haramin Da Gwagwarmaya A Birnin Mashhad - 1

Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (A.S) - Abna – ya kawo maku rahoton cikin hotuna na taron shahidai masu kare haramin da gwagwarmaya na kasa da kasa tare da halartar Hujjatul Islam Wal Muslimin Muhammadi Golpaigani; Shugaban ofishin Jagora da Hujjatul Islam Wal Muslimin Ahmad Marawi; shugaban Ustan Quds Razawi, Sardar Salami; Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci, Sardar Qaani; babban kwamandan dakarun Quds da gungun iyalan shahidai da tsoffin sojoji da jami'an soji da na kasa An gudanar da taron jiya asabar 29 ga watan Yuli 2024t a hubbaren Imam Riza (a.s) da ke birnin Mashhad.