Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, An lullube hubbaren Imam Hussaini, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da jan kafet, A daidai lokacin da watan Muharram ya ke karasowa.
Cikin Jerin Shirye-shiryen Gudanar Da Taruka Na Watan Muharram Shekarata 1445h an Shimfide Hubbaren Imam Husain As Da Jajayen Dardumomin