Har ila yau ya kara a tattaunawar da ta gudana kasashen biyu suna da mahanga daya na irin kwararan matakan da ya kamata a dauka a bangaren tsaro da sauransu duk da yake cewa an soke wasu tarurrukan da aka shirya yi saboda yaduwar cutar Korona virus
An gudanar da Taron ne a Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran a yau laraba tsakanin Mataimakin harkokin cikin gidan kasar Turkiya Tayyib Sabri Erdil da takwaransa na kasar iran Majid Mirahmadi mataimakin ministan harkokin cikin gida da tsaro da tabbatar da Doka.
342/