Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - A nashi gefen, jakadan Iran a kasar Iraki Iraj Masjidi, ya bayyana matsayar jamhuriyar musulunci ta Iran akan taimakawa Iraki a fagen tsaro da zaman lafiya. Haka nan kma jakadan na Iran ya ambaci cewa; Bunaksa alakar tattalin arziki da alakar al’ummun biyu zai kara dangon hadin kai a tsakanin kasashen biyu
342/