Sheikh Ibrahim El-Zakzagy ya bayyana haka ne a yau Litinin a lokacinda yake mika sakon ta’aziyarsa dangane da shahadar Shahid Kasim Sulaimani da abokansa a kasar Iraki a farkon shekara ta 2020..
Daga karshe jagoran harka Islamiya a tarayyar Najeriya ya kammala da cewa Shahid Kasim Sulaimani ya sami nasarar wargaza mirkirce-makiecen makiya a yankin gaban da ta tsakiya, wanda shi ya sa suka dauki matakin ganin bayansa.
A ranar 3 ga watan Jenerun shekara ta 2020 ne gwamnatin kasar Amurka na lokacin ta bada umurnin kissan Shahida Qasim Sulaimani a birnin Bagdaza na kasar Iraki.
342/