Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {A.S} - ABNA : Har ila yau ya kara da cewa matakin da kungiyar Hizbullah ta dauka na karfafa guiwa da shigo da tankokin manfetur daga kasar iran zuwa kasar Labanon ya tilstawa Amurka sauya shinta a nan take.
Mataken da a Amurka take dauka yayi hannun riga dad an adamtaka Tausayi da Adalci , kuma babu ruwanta da ko matakin sai kai ga kashe mata da yara kanana da tsoffi, domin mun ga irin misalin haka a kasashe Afghanistan Iraki, siriya Yamen da kuma wasu sassa daban daban na duniya.
Daga karshe ya ce hizbullah ba za ta amince da duk wani tsari da zai tabbatar da manofofin Isra’ila a yankin ba, kuma za su fuskanci duk wani kalu balen tattalin arziki soji ala’du da rayuwar zamantakewa a kowanne mataki.
342/