






A cewar Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , ya kawo, an gudanar da zaman makokin a daren ranar goma sha uku ga watan Safar tare da halartar gungun mabiya makarantar Ahlulbaiti (AS) a cikin haramin Imamain Askarain (AS) a birnin Samarra.






