ABNA24 : Ana saran za’a watsa jawabin nasa kai tsaye daga tashoshin talabijin da radiyo da dama, daga ciki har da hausa tv VOH da harshen hausa, da kuma Pressrv da harshen turanci, sannan Al-alam da harshen larabci. Zai yi jawabin ne kai tsaye da misalign karfi 11 na safe a nan Tehran, sannan karfe 2.30 na rana agogin Najeriya da Niger. 1.30 agogon Ghana.
342/