ABNA24 : Jaridar ta kara da cewa rikicin kabilanci ne ya taso tsakanin kabilar Messiriya da kuma kabilar Ngok Dinka a kauyen Dungoub a yankin na Abyei inda muatane 11 suka rsa rayukansu sannan wasu 7 suka ji rauni. Yankin Abyei dai yana daga cikin yankunan da kasashen sudan da sudan ta kudu suke takaddama a kan mallakarta don arzikin man fetur da ke cikinfa.
A makon da ya gabata ne MDD ta tsawaita wanzuwar sojojinta a yankin dan tabbatar da tsaro zuwa watan Nuwamba na wannanana shaera.
02-Gwamnatin kasar Sudan ta bada sanarwan rufa makarantu manya-manya da kanana don hana cutar korona yaduwa.
A ranar tarlatan da ta gabata ce majalisar koli ta kiwon lafiya a kasar ta zartar da wannan hukuncin don kare mutanen kasar daga wannan cutar, rufe makarantun dai zai kai har makonni 4 ana yai.
Banda haka gwamnati zata dauki wasu Karin matakan don dakileta cutar kafin alluran riga kafin da ake samu ya game kasar.
342/