ABNA24 : Mista Zarif, ya yi fatan alakar dake tsakanin kasashen biyu zata ci gaba ta kuma taimaka wajen samar da zaman lafiya da tsaro a yankin.
Ya kuma isar da ta’aziya da jaje ga kasar Iraki, game da mummunar gobarar data yi ajalin mutane da dama a wani asibitin Bagadaza.
Yayin ziyarar tasa Zarif, ya gana da shugaban kasar Irakin Berham Salih, ya kuma gana da takwaransa Fuad Hussein.
342/