ABNA24 : Har ila yau ministan harkokin wajen na Iran ya yaba da matsayar marigayin a fagen gwagwarmaya da ‘yan sahayoniya da jajurcewarsa a kan wajabcin ‘yanto da Palasdinu.
Gabanin rasuwarsa, Sheikh Ahmad Zain ya kasance daya daga cikin fitattun malaman Ahlussunah a Lebanon, kuma ya taba zama alkali a garin Saidha, sannan kuma shugaban majalisar malaman addinin musulunci a kasar.
342/