ABNA24 : Bayan na’urar Nour-1, wannan ita ce sabuwar na’urar dake iya cilla tauraren dan adam har zuwa kilomita 500 a sararin samaniya, a cewar kakakin ma’aikatar kula da harkokin sararin samaniya ta Iran.
Iran dai na daga cikin kasashen da suka mallaki fasahar kera tauraren dan adam da cilla shi.
Ko a bara dakarun kare juyin juya halin musulinci na kasar sun yin nasarar cillawa da kuma dora wani tauraren dan adam.
342/