ABNA24 : Husaini ya kara da cewa, halin mutane 17 wadanda aka yiwa alluran gwajin a karshen shekarar da ta gabata yana da kyau, kuma ba wata matsala da suka fuskanta bayan alluran gwajin.
An fara marhala ta farko na gwajin alluran riga kafin cutar korona mai suna Coviran Barakat ne a ranar 29 ga watan Disamban da ya gabata, kuma za’a yiwa jimilllar mutane 56 alluran gwajin a cikin kwanaki 56.
342/