(ABNA24.com) Mai Magana da yawun gwamnatin rikon kwarya ta kasar Sudan ne ya bayyana hakan, yana mai kara da cewa; Bashir wanda a yanzu ake tsare da shi a gida, zai shiga wani sabon babi
Gabanin kifar da gwamnatinsa, Bashir ya yi watsi da sammacin da kotun duniyar ta manyan laifuka ta fitar tun a 2009 na a kamo shi.
Daga cikin laifukan da ake zarginsa da aikatawa da akwai cin zarafin bil’adama, da kisan kiyashi a yakin Darfur. Haka nan amfani da Janjawid wajen yi wa kabilun Zaghwawa da Masalit kisan kiyashi.
/129
12 Faburairu 2020 - 06:36
Lambar labari: 1009637
Mai Magana da yawun gwamnatin rikon kwarya ta kasar Sudan ne ya bayyana hakan, yana mai kara da cewa; Bashir wanda a yanzu ake tsare da shi a gida, zai shiga wani sabon babi