ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • Sayyid Ibraheem Zakzaky (H): Haɗin Kan Musulmi Shi Zai Dawo Musu Da Izzarsu + Hotuna

    Sayyid Ibraheem Zakzaky (H): Haɗin Kan Musulmi Shi Zai Dawo Musu Da Izzarsu + Hotuna

    A yau Lahadi, 17 ga Rabi’ul Awwal 1448, Jagora (H) ya gabatar da jawabin Mauludi tare da rufe taron Makon Haɗin Kai ga ɗimbin mahalarta daga sassa daban-daban na al’ummar Musulmi, a Abuja.

    2026-08-30 22:51
  • Jagora (H) Ya Gana Da Malamai Da Mahalartan Taron Makon Haɗin Kai + Hotuna

    Jagora (H) Ya Gana Da Malamai Da Mahalartan Taron Makon Haɗin Kai + Hotuna

    Jagora (H) ya gana da malamai da mahalarta taron Makon Haɗin Kan Musulmi da Harkar Musulunci ta shirya, a matsayin wani ɓangare na bukukuwan Mauludin Manzon Allah (S), a ranar Asabar, 16 ga Rabi’ul Auwal 1448 (29/8/2026), a gidansa da ke Abuja.

    2026-08-30 22:34
  • Murnar Haihuwar Manzon Rahama Muhmmad Dan Abdullah (S) Da Jikansa Imamus Sadik As

    Murnar Haihuwar Manzon Rahama Muhmmad Dan Abdullah (S) Da Jikansa Imamus Sadik As

    Mun masu taya daukacin Al’ummar musulmi da wadanda ba musulmai ba dama sauran halittun duniya gaba daya murnar haihuwa shugaban Annabawa da jagorana manzanni (sawa) da haihuwar jikansa Imam Abi Abdullah Ja’afar dan Muhammad Sadik (as)

    2026-08-30 22:08
  • An Buga Babban Littafi Mai Suna "Bisharar Littafi Mai Tsarki Game Da Zuwan Annabi Mai Girma Da Imaman Tsarkaka" + Hoto

    A Jajiberin Shekara Ta 1501 Da Haihuwar Annabin Musulunci (Saw);

    An Buga Babban Littafi Mai Suna "Bisharar Littafi Mai Tsarki Game Da Zuwan Annabi Mai Girma Da Imaman Tsarkaka" + Hoto

    Wannan littafi, wanda ya mayar da hankali kan batun bishara da alamun zuwan Annabin Musulunci (SAW) a cikin litattafa masu tsarki na baya, yana bayyana muhimmancin tattaunawa tsakanin addinai da kuma nazarin matsayin Annabin Rahma a cikin addinan Allah.

    2026-08-27 15:58
  • Yadda Zagayen Mauludi Ya Gudana A Katsina + Hotuna

    Yadda Zagayen Mauludi Ya Gudana A Katsina + Hotuna

    Da misalin ƙarfe 9:00 na safiyar Talatar 12 ga watan Rabi’ul Awwal, 1448H, wanda ya yi daidai da 25 ga watan Agusta, 2026, ’yan’uwa Musulmi almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky (H) na garin Katsina suka fito ƙwai da kwarkwata don nuna murnarsu da zagayowar ranar haihuwar Manzon Rahma (S).

    2026-08-27 13:59
  • Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Maulidin Annabi (S.A.W) Mai Girma A Sana'a

    Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Maulidin Annabi (S.A.W) Mai Girma A Sana'a

    Miliyoyin mutane na Yemen, ta hanyar kasancewa a filin Sab'in na Sana'a, sun yi bikin Maulidin Annabi Muhammad (S.A.W) mai albarka, a wani biki mai girma da ba a taɓa yin irinsa ba.

    2026-08-26 10:33
  • Taron Miliyoyin Mutane Na Yemenawa A Bikin Maulidin Annabi (S.A.W) Mai Girma A Sana'a

    Taron Miliyoyin Mutane Na Yemenawa A Bikin Maulidin Annabi (S.A.W) Mai Girma A Sana'a

    Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) – ABNA – ya bayar da rahoton cewa: Miliyoyin Yemenawa, bisa ga al'adarsu ta baya, tare da taron miliyoyin mutane, sun yi bikin Maulidin Annabi (S.A.W) mai albarka.

    2026-08-26 10:13
  • Abubuwan Da Ba A Faɗa Ba Game Da Matsayin Ilimi Da Aiki Na Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamene'i

    Abubuwan Da Ba A Faɗa Ba Game Da Matsayin Ilimi Da Aiki Na Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamene'i

    Sanin Ilimin Fiqihu da ƙwarewa a tushen fiqhu da darussan makarantar addini, kafa cibiyoyin ilimi, ƙwarewa a ilimomin zamani da sabbin fasahohi, tsara manyan shirye-shiryen dabaru a fannonin soji da jihadi, tare da gudanar da ayyuka na asali a batutuwa daban-daban na al'adu da zamantakewa, a lokaci guda tare da ƙirƙirar hanyoyin sadarwa na cibiyoyin tallafi, wasu sassa ne da ba a bayyana ba na rayuwa da yanayin ilimi da aiki na Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamene'i.

    2026-08-26 09:08
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Daren Shahadar Imam Ridha (AS) A Rasht

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Daren Shahadar Imam Ridha (AS) A Rasht

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Daren Shahadar Imam Ridha (AS) A Rasht

    2026-08-12 23:17
  • Girmamawa, Fahimta Da Goyon Baya; Ginshiƙai Uku Na Zamantakewar Aure Mai Dorewa

    Girmamawa, Fahimta Da Goyon Baya; Ginshiƙai Uku Na Zamantakewar Aure Mai Dorewa

    A cikin litattafan tarbiyya da yawa an ce mace da namiji suna fitowa daga iyalai biyu, al'adu biyu da kuma gogewa biyu daban-daban. Don haka a dabi’ance ra'ayinsu game da rayuwa, shaukinsu da ma matsaloli su bambanta. Amma idan aka sarrafa waɗannan bambance-bambancen yadda ya kamata, suna haifar da habakar kaunar juna maimakon nisantar juna.

    2026-06-17 09:34
  • Ranar Mubahala Ranar Tabbatar Da Gaskiyar Sakon Manzon Rahama (As) Ga Dukkan Halittu

    Ranar Mubahala Ranar Tabbatar Da Khalifanci Karara Ga Imam Ali As Bayan Manzon Allah (Sa)

    Ranar Mubahala Ranar Tabbatar Da Gaskiyar Sakon Manzon Rahama (As) Ga Dukkan Halittu

    Ranar 24 Zulhijjah a irin wannan rana ne a shekarata 9 bayan Hijira waki’ar Mubahala ta auku dake Nunan Gaskiya tare da tabbatar Annabcin Manzon Allah SAWa da Matsayi Na Iyana Gidan Annabi Sawa.

    2026-06-10 22:47
  • Wani Sashe Na Hudubar Manzon Allah {SAWA} A Ranar Ghadir

    Wani Sashe Na Hudubar Manzon Allah {SAWA} A Ranar Ghadir

    "الحَمدُ لِلَّهِ‏ الَّذِي‏ عَلَا فِي‏ تَوَحُّدِهِ‏ ودَنَا فِي تَفَرُّدِهِ، وجَلَّ فِي سُلطَانِهِ وعَظُمَ فِي أَركَانِهِ، وأَحاطَ بِكُلِّ شَي‏ءٍ عِلماً وهُو فِي مَكَانِهِ، وقَهَرَ جَمِيعَ الخَلقِ بِقُدرَتِهِ وبُرهَانِهِ، مَجِيداً لَم يَزَل مَحمُوداً لَا يَزَالُ، بَارِئَ المَسمُوكَاتِ‏ ودَاحِيَ المَدحُوَّاتِ، وجَبَّارَ الأَرَضِينَ والسَّمَاوَاتِ، قُدُّوسٌ سُبُّوحٌ رَبُّ المَلَائِكَةِ والرُّوحِ...

    2026-06-04 13:31
  • Ranar Ghadeer Ranar Isar Da Sakon Musulunci Gaba Daya

    Murnar Zagayowar Edil Ghadeer 1447h

    Ranar Ghadeer Ranar Isar Da Sakon Musulunci Gaba Daya

    Manzan Allah ( s.a.w.a) ya rayu shekaru 63 a duniya yana mai isar da sakon addinin Musulunci, ya canza alqibalar halinta daga bautar gumaka da sauransu zuwa bautar Allah Ta’ala shi kadai, sannan a hajin da Manzan Allah yayi wacce itace guda daya da yayi a duniya, kuma a wannan hajin ya koyama al’ummarsa abubuwa da dama da kuma hukunce-hukunce wadanda  suka doru akan al’ummarsa, ya kuma isar da sako na karshe a cikin wannan addini na musulnci, ya kuma bayyana sokon wanda da isar da wannan sakon ne musulunci ya cika ta hanyar bayyanawa al,ummarsa wadanda za su ci gaba da jagorantar wannan addini da kuma bayyana shi, kamar yadda yazo a hadisin da Imam Muslim ya fitar a sahihinsa cewa: Manzan Allah ( s,a, w,w) yace: Kalifofi a bayana su goma sha biyu ne dukkanin su quraishawane....

    2026-06-04 13:22
  • Raj'a (Dowawa Duniya) A Aƙidar Shi'a A Cikin Littattafan Addinai Na Sama

    Raj'a (Dowawa Duniya) A Aƙidar Shi'a A Cikin Littattafan Addinai Na Sama

    Raj'a tana a ma'ana dawowar gungun waɗanda suka mutu zuwa duniyar nan kafin a tayar da kiyama, da nufin taimakawa wajen kafa gwamnati ga muminai, ko kuma ga azzalumai da kafirai domin su ga kafuwar gwamnatin ƙarshe ta gaskiya, yana daga cikin aƙidun Shi'a. Wannan imani wanda ya samo asali daga dalilai daban-daban na Alƙur'ani da hadisai, an kuma bayyana shi a cikin sauran littattafan sama kamar Attaura da Linjila, lamarin da ke nuna dayantar tawhidi na waɗannan aƙidu.

    2026-05-31 22:21
  • Halayyar Kyautatawa A Mahangar Addini Kur’ani Da Hadisai

    Halayyar Kyautatawa A Mahangar Addini Kur’ani Da Hadisai

    Wannnan wani ɗan taƙaitaccen bayanin koyarwa ne game da Kyautatawa (Al-Iḥsan) a cikin Alƙur'ani da Hadisan Manzon Rahama (As) bisa mahangar Ahlul Bait (a.s.), tare da dogaro da wasu ayoyi da ingantattun hadisai

    2026-05-09 21:52
  • Taya Murna Da Haihuwar Imam Aliyur Ridha As

    Taya Murna Da Haihuwar Imam Aliyur Ridha As

    11 Ga Zulqahdah 148h A Irin wannan rana ne wanda ta kama juma’ah ko Alhamisa ga wannnan wata aka a birni madina aka haifi Imam Aliyurridah As

    2026-04-29 20:56
  • Rahotannin EMHRM Game Da Wawashe Dukiyoyin Fararen Hula Da Sojojin Isra’ila Ke Yi A Fagage Da Dama

    Rahotannin EMHRM Game Da Wawashe Dukiyoyin Fararen Hula Da Sojojin Isra’ila Ke Yi A Fagage Da Dama

    Ƙungiyar Kare Hakkin Bil Adama ta Turai – Mediterranean a cikin wani rahoto ta bayyana cewa wawashe da ƙwace dukiyoyin fararen hula ya zama wata siyasa mai aiki da haɓaka cikin ayyukan sojojin gwamnatin Sahayoniya, kuma ta bazu daga zirin Gaza da Yammacin Kogin Jordan har zuwa kudancin Lebanon.

    2026-04-25 12:03
  • Isra'ila Na Ci Gaba Da Kame Da Rusa Gidajen Falasdinawa

    Isra'ila Na Ci Gaba Da Kame Da Rusa Gidajen Falasdinawa

    Isra'ila ta gudana da kame tare da rushe gidaje a yammacin kogin Jordan. 

    2026-04-24 22:52
  • Taya Murna Da Zagayowar Ranar Haihuwar Imam Hasan As Shekara Ta Uku Bayan Hijira

    Taya Murna Da Zagayowar Ranar Haihuwar Imam Hasan As Shekara Ta Uku Bayan Hijira

    Imam Hasan ɗan Ali ɗan Abi Ɗalib As wanda ya shahara da suna Hasanul Mujtaba (3-50) Shi Imami ne na biyu a jerin Limaman shiriya da manzon rahama Muhammad (SAWA) ya barwa Al’umma domin su yi koyi da su abayansa wanda ya yi limanci na tsawon shekaru 10 ne bayan shahadar mahaifinsa Imam Ali As, kuma ya kasance kusan watannin bakwai a matsayin Halifan musulmai.

    2026-03-04 23:28
  • 15 Ga Sha'ban; Ranar Haihuwar Imam Al-Mahdi Mai Albarka

    15 Ga Sha'ban; Ranar Haihuwar Imam Al-Mahdi Mai Albarka

    Imam al-Mahdi (AS) ya zama Imam bayan shahadar mahaifinsa Imam al-Hasan al-'Askari (AS) a shekara ta 260 hijirya (874 miladiyya), yana da shekaru biyar. Tun daga wannan lokacin har zuwa shekara ta 329 hijirya (941 miladiyya), yana hulɗa da mabiyansa ta hanyar Wakilansa Huɗu. Bayan haka, Babbar ɓoyewarsa  (Ghaiba) ta fara, wanda a cikin wannan zamani, shugabanci kai tsaye na al'ummar Shi'a yana hannun malaman addini ne.

    2026-02-05 00:04
  • Yadda Ake Samun Nutsuwa Da Aminci Anbaton Allah Bisa Koyarwar Annabi (SAW)

    Yadda Ake Samun Nutsuwa Da Aminci Anbaton Allah Bisa Koyarwar Annabi (SAW)

    Daga cikin addu'o'insa na neman sauƙi daga kubjuta daga damuwa mai nauyi akwai: "Ya Allah, ina neman tsarinka daga damuwa da baƙin ciki...".

    2026-01-31 21:54
  • Malaman Da Daliban Hauza Sun Yi Taron Yin Allawadai Da Cin Zarafin Alqur'ani Da Wuraren Ibada Na Musulunci A Isfahan

    Malaman Da Daliban Hauza Sun Yi Taron Yin Allawadai Da Cin Zarafin Alqur'ani Da Wuraren Ibada Na Musulunci A Isfahan

    Bayan cin zarafin da 'yan ta'adda na Amurka da Sahayoniyawa suka yi a tarzomar da aka yi kwanan nan ga Alqur'ani mai tsarki da wuraren ibada na Musulunci’ An gudanar da babban taro na Malamai da daliban Hauza a safiyar Litinin a dakin karatu na Sadr Bazaar da ke Isfahan don yin allawadai da hakan da nuna goyon bayan Jagoran Juyin Juya Hali.

    2026-01-26 12:07
  • Labarai Cikin Hotuna |  Yadda Akai Maulidin Imam Zainul Abideen As A Haramin Imam Ali As

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Akai Maulidin Imam Zainul Abideen As A Haramin Imam Ali As

    Haramin Imam Ali As Yana Taya Al'ummar Murnar Haihuwai Imam Zainul Abideen As

    2026-01-26 11:26
  • Jagora (H): Tsayuwar (Imam Husaini) Ya Nuna Mana Mafita Shi Ne Tsayawa Kyam A Tafarkin Allah

    Jagora (H): Tsayuwar (Imam Husaini) Ya Nuna Mana Mafita Shi Ne Tsayawa Kyam A Tafarkin Allah

    A ranar Asabar 5 ga Sha'aban 1447 (24/1/2026) Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gana da Matasan Mu'assasatu Abul Fadl Abbas a daidai lokacin tuna Munasabar haihuwarsa.

    2026-01-26 11:21
  • Murna Da Haihuwar Qmamru Bani Hashim Sayyid Abal Fadl Abbas As + Hotuna

    Murna Da Haihuwar Qmamru Bani Hashim Sayyid Abal Fadl Abbas As + Hotuna

    4/shaaban/26h A irin wannan rana ne dai aka haifi Sayyid Abal Fadl Abbas As dan Imam Ali As daga matarsa Sayyidah Ummul Banin wanda akema lakabi da Kamaru Bani Hashim.

    2026-01-24 21:39
  • Murna Da Ranar Mab’ath: Bamu Aiko Ka Ba Sai Domin Ka Zama Rahama Ga Talikai

    Murna Da Ranar Mab’ath: Bamu Aiko Ka Ba Sai Domin Ka Zama Rahama Ga Talikai

    27 Rajab 13 Kafin Hijrah Ranar Da Allah Ta’ala Ya Aiko Manzon Rahama {Sawa} Ga Dukkan Halittun Duniya

    2026-01-17 11:48
  • Taya Murna Da Haihuwar Shugabar Matayen Duniya Da Lahira Sayyidah Fatimah As

    Taya Murna Da Haihuwar Shugabar Matayen Duniya Da Lahira Sayyidah Fatimah As

    Takaitaccen Tarihin Haihuwarta Da Darajojinta Da Wasu Hadisai Da Suka Zo Wajen Bayanin Girmanta As

    2025-12-10 21:14
  • Labarai Cikin Hotuna | Na

    Labarai Cikin Hotuna | Na

    Labarai Cikin Hotuna | Na

    An yi wa hubbaren Imam Hussain (amincin Allah ya tabbata a gare shi) ado da furanni a jajibirin haihuwar Sayyida Zahra (amincin Allah ya tabbata a gare ta).

    2025-12-08 20:46
  • Sayyidah Ummul-Banin As; Abar Koyi Ce Wajen Kyawawan Ɗabi'u, Imani, Da Tarbiyar Yara

    Sayyidah Ummul-Banin As; Abar Koyi Ce Wajen Kyawawan Ɗabi'u, Imani, Da Tarbiyar Yara

    Bayan waki'ar Karbala da shahadar ya'yanta, Sayyidah Ummul-Banin ta kasance tana zuwa makabartar Baqi'ah kowace rana ta yi wa 'ya'yanta addu'o'i, da wakem jajantawa musamman ga Sayyid Aba Abdillah (AS). Waƙoƙin juyayinta sun kasance mai ban tausayi da kona zuciya har ya kai ga ana cewa Marwan ibn Hakam (wanda maƙiyin Ahlul-Bait ne) yana yin kuka idan ya ji muryar kukanta. Amma ba ta taɓa ambaton sunan ɗaya daga cikin 'ya'yanta a cikin wakokin ta ba.

    2025-12-03 15:45
  • Murnar Tunawa Da Ranar Haihuwar Manzon Rahama Muhmmad (S) Da Imamus Sadik A

    Murnar Tunawa Da Ranar Haihuwar Manzon Rahama Muhmmad (S) Da Imamus Sadik A

    Mun masu taya daukacin Al’ummar musulmi da wadanda ba musulmai ba dama sauran halittun duniya gaba daya murnar haihuwa shugaban Annabawa da jagorana manzanni (sawa) da haihuwar jikansa Imam Abi Abdullah Ja’afar dan Muhammad Sadik (as)

    2025-09-10 15:16
  • Na Baya
  • 1
  • 2
  • Na Gaba
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom