ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • An Gudanar Da Taron Girmama Shahidin Jagora A Kenya + Hotuna

    An Gudanar Da Taron Girmama Shahidin Jagora A Kenya + Hotuna

    Muminai Nakuru, Kenya Sun Gudanar Da Taron Addu’oi Don Girmama Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran

    2026-07-13 23:53
  • Sakataren Majalisar Duniya Ta Ahlul-Bayt (A.S): Shahadar Jagora Ta Zamo Silar Farkawar Al’ummun Duniya

    Sakataren Majalisar Duniya Ta Ahlul-Bayt (A.S): Shahadar Jagora Ta Zamo Silar Farkawar Al’ummun Duniya

    Shahadar Mai Girma Jagoran Musulmai, Ita Ce Farkon Farkawar Al'ummar Iran Da Al'ummar Musulunci / Bankwanan Tarihi Na Dubban Miliyoyin 'Yan Adam Masu 'Yanci, Alama Ce Ta Azamar Al'umma Don Yaƙi Da Masu Girman Kai

    2026-07-13 23:35
  • Shekh Zakzaky: Akwai Haske Ga Mkaomar Gwagwarmaya + Hotuna

    Shekh Zakzaky: Akwai Haske Ga Mkaomar Gwagwarmaya + Hotuna

    Taro Kan Gwagwarmaya A Iraq Jagora (H) ya kuma tabbatar da cewa, bisa ga yadda abubuwa ke tafiya, da farkawar matasa, hakan na nuna akwai haske a makomar Moqawamah a duniya gabadaya. Insha Allah.

    2026-07-13 22:47
  • Isra’ila Na Ci Gaba Da Kai Munanan Hare-Haren A Gaza

    Shahidai 10 Da Raunata Da Yawa A Cikin Sa'o'i 24 Da Suka Gabata

    Isra’ila Na Ci Gaba Da Kai Munanan Hare-Haren A Gaza

    A daidai lokacin da ake cika rana ta 277 ta aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wuta, hare-hare da keta wannan yarjejeniya daga gwamnatin yahudawa suna ci gaba a yankuna daban-daban na zirin Gaza; hare-haren da a cikin sa'o'i 24 da suka gabata sun bar aƙalla shahidai 10 da wasu da suka jikkata.

    2026-07-13 21:31
  • Iran Ta Karya Killacewar Jirgin Sama Na Makiya A Kan Yemen A Karo Na Biyu

    Yemen Ta Yi Alkawarin Mayar Da Martani Ga Harin Filin Jirgin Sama Na Sana'a

    Iran Ta Karya Killacewar Jirgin Sama Na Makiya A Kan Yemen A Karo Na Biyu

    Wani jirgin fasinja na Iran ya yi nasarar sauka a filin jirgin sama na kasa da kasa na Al-Hudaydah, kuma Sana'a ta ce "gwamnatin Saudiyya ta sanar da yaƙi kuma dole ne ta ɗauki cikakken alhakin hakan".

    2026-07-13 20:59
  • Saudiyya Ta Kai Hare-Haren Sama A Kan A Filin Jirgin Sama Na Kasa Da Kasa Na Sana'a Yemen

    Yemen Ta Kawo Karshen Ƙarshen Matakin Tsagaita Wuta

    Saudiyya Ta Kai Hare-Haren Sama A Kan A Filin Jirgin Sama Na Kasa Da Kasa Na Sana'a Yemen

    A yau Litinin Saudiyya ta kai hare-hare ta sama a kan Yemen, inda jiragen yakinta suka kai hari a filin jirgin sama na kasa da kasa na Sana'a, a wani sabon tashin hankali wanda, a cewar sojojin Yemen, ya kawo ƙarshen matakin sassauta musayar wuta.

    2026-07-13 19:25
  • Iran Ta Lalata Wuraren Amurka A Bahrain, Kuwait Da Jordan A Hare-haren Makamai Masu Linzami + Hotuna

    Iran Ta Lalata Wuraren Amurka A Bahrain, Kuwait Da Jordan A Hare-haren Makamai Masu Linzami + Hotuna

    Ofishin Hulda da Jama'a na Dakarun Juyin Musulunci na Iran ya ba da rahoton rubde cibiyar jagoranci da sarrafa jiragen mara matuki na Amurka a Bahrain, da tankokin man fetur da na’urar tsaron Patriot na Amurka a Kuwait, da kuma tankokin man fetur da ɗakin ajiyar alburusai na sansanin Prince Hassan na Jordan.

    2026-07-13 19:08
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom