Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara :
Lahadi

17 Maris 2024

08:51:09
1445031

Ministan Al'adu Da Jagorancin Musulunci A Cikin Sakon Da Ya Aikewa Taron Dangantakar Al'adu Tsakanin Iran Da Venezuela:

Rufe Shafukan Yanar Gizo Na Imam Khamenei Da Meta Ya Yi, Hujja Ce Ta Karyar Da'awar 'Yancin Fadin Albarkacin Baki Na Kasashen Yamma.

A wajen taron "dangantakar al'adu tsakanin Iran da Venezuela" wanda aka gudanar a jami'ar Bolivar ta kasar Venezuela wanda ya samu halartar gungun masana da malaman jami'a, an yi Allah wadai da matakin da Meta ya dauka na cire shafukan da ke goyon bayan Falasdinawa na Imam Khamenei a Instagram da Facebook.

Madogara :
Lahadi

17 Maris 2024

08:16:37
1445022

Labarai Cikin Hotuna Na Muzaharar Nuna Goyon Baya Ga Al'ummar Palasdinu A Birnin Toronto

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) – ABNA- ya bayar da rahoton cewa: dimbin magoya bayan Falasdinu a birnin Toronto na kasar Ontario sun bayyana goyon bayansu ga al'ummar Gaza tare da jaddada tsagaita bude wuta cikin gaggawa a cikin watan Ramadan.

Madogara :
Lahadi

17 Maris 2024

08:01:56
1445016

Mataimakin Shugaban Kungiyar Shi'a Na Balochistan Ya Yi Shahada

Haji Ramzan Ali ya kasance daya daga cikin fitattun jagororin yankin Hazara na kasar Pakistan, wanda ya kasance mai himma wajen gudanar da harkokin addini, siyasa da zamantakewa, ya yi shahada a wani hari da wasu 'yan ta'adda suka kai masa.

Madogara :
Lahadi

17 Maris 2024

07:51:02
1445011

Shugabannin Kungiyoyin Gwagwarmayar Palastinu Da Kungiyar Ansarullah Sun Gudanar Da Taron Da Ba Kasafai Ba.

Majiyoyin Falasdinawa sun bayar da rahoton cewa, a makon da ya gabata an gudanar da wani taro da ba kasafai wanda aka yi tsakanin jagororin kungiyar da kuma kungiyar Ansarullah ta Yaman, domin tattauna "hanyoyi na daidaita matakan da suka dace".

Madogara :
Jummaʼa

15 Maris 2024

12:49:24
1444535

Masanin Iran: Muna Samun Sakonni Da Matsin lamba Don Janye Tallafi Ga Falasdinu

Tsohon mai ba Iran shawara kan al'adu a Qatar, Kuwait da Lebanon kuma mataimakin shugaban jami'ar addini da mazhabobi a al'adu, Dr. Abbas Khameh Yar, ya bayyana cewa "Tehran a ko da yaushe a cikin bayyananniyar siffofi tana karbar saƙonni na matsin lamba da kuma barazanar masu shiga tsakani...

Madogara :
Alhamis

14 Maris 2024

07:16:06
1444332

Zancen Wahayi A Cikin Zantukan Ahlul Baiti (AS) / Alqur'ani Shi Ne Mafifici Akan Dukkan Halitta

Hadisai da dama sun yi nuni da mahangar musamman na Manzon Allah (SAW) da limamai tsarkaka (a.s) game da girma da matsayi Alkur’ani mai girma, wanda za mu yi magana a kan wasu daga cikin bangarorinsa.

Madogara :
Laraba

13 Maris 2024

08:45:38
1444127

Dakarun Falasdinawa Sun Jefa Makiya A Tarkon Harin Kwantan Bauna A Khan Yunis

Dakarun na Al-Qassam, reshen soji na kungiyar Hamas, sun bayyana a cikin wani takaitaccen bayani na soji cewa: Mujahidan mu sun yi nasarar kame wasu sojojin sahyoniyawa biyu a wani mummunan harin kwantan bauna da suka yi da mambobinsu daga nesa ba kusa ba a cikin L Towers. A Garin Hamad, arewacin birnin Khan Yunis."

Madogara :
Laraba

13 Maris 2024

08:24:34
1444124

Gwamnatin Indiya Ta Aiwatar Da Dokar Zamowa Dan Kasa Inda Ta Kebance Musulmi

Dokar zama dan kasa, wacce aka yi wa kwaskwarima a shekarar 2019, ta ba da damar ba da izinin zama dan kasar Indiya ga bakin haure da ke rike da kasashen Bangladesh, Pakistan, da Afghanistan...

Madogara :
Laraba

13 Maris 2024

08:09:02
1444121

Imam Khamenei: Gwagwarmayar Palastinu Tana Tsaye Kyam Da Karfi...Goyon Bayan Makiyan Falasdinu Haramun Ne Kuma Laifi Ne.

Jagoran juyin juya halin Musulunci na kasar Iran Sayyid Ali Khamenei ya fitar da fatawa da cewa goyon bayan kasashen duniyar musulmi ga makiya Palastinu haramun ne kuma yana matsayin babban laifi na

Madogara :
Laraba

13 Maris 2024

06:48:45
398047

ABNA NA Taya Daukacin Al’ummar Duniya Murna Da Barka Da Zagayowar Ranar Haihuwar Imam Hussain (A.S) + Bidiyo

Bidiyon Shirye-shiryen murna da kawatawar furinni a Haramin Sayyidina Aba Abdullahil Husain (a.s) a ranar haihuwarsa. An kawata Haramin Sayyidush -Shuhda Imam Hussain (a.s) a lokacin bukukuwan Sha’abaniyya.

Madogara :
Laraba

13 Maris 2024

06:43:24
1444095

Palasdinawa Hudu Sun YI Shahada A Birnin Kudus Da Gabar Kogin Jodan.

Sojojin Sahyuniya sun kasha Falasdinawa hudu abirnin Kudus da gabar kogin Jodan.

Madogara :
Talata

12 Maris 2024

07:49:55
1443852

Ayatullah Dari NajafAbadi: Watan Ramadan Wata Nw Watsuwar Rahamar Ubangiji Da Buɗe Ƙofofin Gafara.

Mataimakin shugaban majalisar koli ta majalisar Ahlul-baiti (AS) ya fitar da sako tare da taya daukacin al'ummar musulmin duniya musamman ma al'ummar wannan yanki masu imani na zuwan watan mai alfarma watan Ramadan.

Madogara :
Talata

12 Maris 2024

07:09:59
1443845

Mayakan Kawancen Amurka Sun Kai Mummunan Harin Bama-Bamai A Gaɓar Tekun Yamen

Lardin Hudaidah na kasar Yaman ya sha ruwan bama-bamai wanda dakarun kawancen Amurka.

Madogara :
Talata

12 Maris 2024

06:49:00
1443841

Birnin Baalbek na kasar Lebanon ya sha ruwan bamabami na hari ta sama da sojojin yahudawan sahyoniya suka kai masa.

Sojojin Yahudawan Sahyoniya Sun Kai Hari Bama-Bamai Ta Sama A Gabashin Lebanon

Sojojin yahudawan sahyoniya sun kai harin sama kan wani garin Ba'alabak da 'yan shi'a ke rayuwa a cikinsa a gabashin kasar Lebanon

Madogara :
Litinin

11 Maris 2024

11:25:49
1443613

Rahoto Cikin Hotuna Na Yin Maraba Da Watan Ramadan A Sansanin 'Yan Gudun Hijira Na Birnin Rafah

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) – ABNA- ya bayar da rahoton cewa: bayan harin da dakarun yahudawan sahyuniya suka kai a yankuna daban-daban na Gaza, al'ummar Palasdinawa da suka kaurace wa gidajensu da masaukansu sun yi maraba da watan Ramadan a cikin tantunan da ba su kamata da dacewa ba a Birnin Rafah.

Madogara :
Litinin

11 Maris 2024

11:17:26
1443611

Shahararren Mai Fafutukar Yada Labarai Na Amurka Ya Zama Musulmi Saboda Ganin Gwagwarmayar Mutanen Gaza + Bidiyo

Sean King, dan gwagwarmayar yada labarai na Amurka mai adawa da sahyoniya, ya zama musulmi. Bayan da ya wallafa bidiyon musuluntarsa ​​a dandalin sada zumunta na Facebook, ya bayyana musuluntar da ya yi a daidai lokacin da aka shiga watan Ramadan.

Madogara :
Litinin

11 Maris 2024

10:58:42
1443608

Gwagwarmayar Falasdinawa: Ƙoƙarin Yin Katsalandan Ga Gwagwarmaya A Lamarin Fursunonin Ba Zai Anfanar Ba

Wata majiya mai tushe da ke da alaka da gwagwarmayar Palasdinawa ta bayyana cewa, duk wata tattaunawa da ba za ta kai ga kawo karshen yakin ba, to tana anfanar makiya ne kuma ba za mu amince da ita ba, tana mai jaddada cewa gwargwarmaya tana cikin yanayi mai kyau da halin daya dace a fagen daga tana kuma a matakin na daukar cikakken shiri.

Madogara :
Lahadi

10 Maris 2024

08:02:07
1443391

Ku Ji Tsoron Wuta Ko Da Ciyar Da Rabin Dabino Ne, Ku Ji Tsoron Wuta Ko Da Shayar Da Makwarwar Ruwan Sha Ne.

“Ya Abal-Hasan! Mafi alherin ayyukan wannan wata su ne nisantar abunda Allah Ta’ala ya haramta.” Sai ya fashe da kuka, na ce: Ya Manzon Allah, me ya sa ka kuka? Ya ce: “Ya Ali, ina kuka ga abin zai faru a gare ka a cikin wannan wata, kamar ina tare da kai alhali kana sallah ga Ubangijinka, kuma mafi sharrin mutanen farko da na karshe, dan’uwan wanda ya soke Rakumar Samudawa, ya zo ta sare ka a a goshinka, har jinin jike muka gemu.”

Madogara :
Asabar

9 Maris 2024

17:29:59
1443192

Rahoto Cikin Hotuna Na Taro Karo Na Uku Mai Taken "Daga Lahore Zuwa Lahut" Don Tunawa Da Shahid Dr. Naqwi

An gudanar da taro na uku na tunawa da "Daga Lahore zuwa Lahut" a daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan tunawa da cika shekaru 29 da shahadar Dr. "Sayyid Muhammad Ali Naqwi" daya daga cikin wadanda suka kafa Kungiyar daliban Imamiyya ta Pakistan.

Madogara :
Jummaʼa

8 Maris 2024

20:36:25
1443010

Limamin Juma'ar Alishashr: Ya Kamata Mu San Kimar Darajar Kwanakin Ƙarshen Watan Sha’aban.

Ya zo a cikin littafin Ayun Al-Akhbar, daya daga cikin sahabban Imam Rida, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana cewa na na shiga wajen Imam a ranar Juma'ar karshen watan Sha'aban, sai ya ce wannan ita ce Juma'ar karshe ga watan Sha'aban, a cikin wadannan kwanaki na karshen watan sha'aban, kayi kokarin rama abin da ka rasa a cikin wannan wata ta hanyar yin addu'a mai yawa, da neman gafara, da karatun Alqur'ani