Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

17 Maris 2024

08:16:37
1445022

Labarai Cikin Hotuna Na Muzaharar Nuna Goyon Baya Ga Al'ummar Palasdinu A Birnin Toronto

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) – ABNA- ya bayar da rahoton cewa: dimbin magoya bayan Falasdinu a birnin Toronto na kasar Ontario sun bayyana goyon bayansu ga al'ummar Gaza tare da jaddada tsagaita bude wuta cikin gaggawa a cikin watan Ramadan.