Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara :
Jummaʼa

8 Maris 2024

20:06:07
1442997

Limamin Juma'ar Tehran: Al'ummar Iran Sun Tabbatar Da Wilayarsu Ga Juyin Juya Halin Musulunci Ta Hanyar Gudanar Da Zabe

A cikin hudubar sallar Juma'a ta wannan makon, Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami, jagoran sallar Juma'a na wucin gadi na birnin Tehran, ya yaba da yadda al'ummar Iran suka fito a zaben 'yan majalisar dokokin kasar Iran da aka gudanar a ranar 1 ga watan Maris na shekarar 2024.

Madogara :
Jummaʼa

8 Maris 2024

19:39:06
1442986

Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci A Ganawa Da 'Yan Majalisar Kwararru:

Bai Kamata A Karɓe Tutar Yaƙi Da Zalunci Da Girman Kai Daga Jamhuriyar Musulunci A Kowane Zamani Ba

Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, yayin da yake bayyana dalilai na hankali da addini da na yan Adamtaka na tsayuwar tsarin Jamhuriyar Musulunci na tsayawa tsayin daka wajen nuna adawa da girman kai, ya bayar da shawarwari masu muhimmanci ga zababbun wakilan sabuwar majalisar kwararru masana jagoranci da sabuwar Majalisar Majalisar Musulunci.

Madogara :
Alhamis

7 Maris 2024

19:25:38
1442913

Rahoto Cikin Hotuna Na Ganawar Wakilan Majalisar Kwararrun Jagoranci Da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: a safiyar yau alhamis ne 'yan majalisar kwararrun masana harkokin jagoranci suka gana da Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei a yayin da suka halarci Husainiyar Imam Khumaini.

Madogara :
Alhamis

7 Maris 2024

19:15:15
1442912

Adadin Shahidai A Gaza Ya Kai Mutane Dubu 31

A rana ta 153 na yakin Gazza ma'aikatar lafiya ta Gaza ta sanar da cewa a cikin sa'o'i 24 da suka gabata gwamnatin yahudawan sahyoniya ta aikata wasu sabbin laifukan Ta'addanci 9 a yankuna daban daban na zirin Gaza, lamarin da ya yi sanadin shahadar mutane 83 tare da jikkata wasu 142.

Madogara :
Alhamis

7 Maris 2024

18:41:39
1442905

Za A Yi Bikin Tunawa Da Munasaba Mai Taken "Daga Lahore zuwa Lahut" Karo Na Uku

za a gudanar da taro na uku na tunawa da "Daga Lahore zuwa Lahut" a birnin Tehran a daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan cika shekaru 29 da shahadar Dr.Syed Muhammad Ali Naqwii tare da halartar taron na fitattun masana al'adu da dalibai daga Iran da Pakistan.

Madogara :
Laraba

6 Maris 2024

07:58:11
1442585

Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Rufe Bikin “Ana Min Husain Na Kasa Da Kasa” 2

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) – ABNA – ya habarta cewa, a gefen bikin Ana Man Husain (a.s) a yammacin ranar litinin 4 ga watan Maris ne aka gudanar da taron rufe bikin Ana Min Husain na kasa da kasa a dakin taro na Sheikh Sadouq Qd da ke haramin Sayyid Shah Abdulazim Hasani (AS). Hoto: Hadi Cheharghani

Madogara :
Laraba

6 Maris 2024

07:41:29
1442582

Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Rufe Bikin “Ana Min Husain Na Kasa Da Kasa”

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - Abna ya habarta cewa, a gefen bikin Ana Man Husain (a.s) a yammacin ranar litinin 4 ga watan Maris ne aka gudanar da taron rufe bikin Ana Min Husain na kasa da kasa a dakin taro na Sheikh Sadouq Qd da ke haramin Sayyid Shah Abdulazim Hasani (AS). Hoto: Hadi Cheharghani

Madogara :
Laraba

6 Maris 2024

07:24:30
1442577

Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Ilimi Da Mahalarta Bikin Gasar "Ana Min Husain Na Kasa Da Kasa" Suka Gabatar Da Makalolinsu

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - Abna ya habarta cewa, a gefen bikin Ana Man Hussain (a.s) an gudanar da taron ilimi don gabatar da takardun mahalarta wannan biki a dakin taro na Sheikh Mufid da ke Haramin Shah Abdulazim (a.s.) da ke Shah Rai Tehran. Hoto: Hadi Cheharghani

Madogara :
Laraba

6 Maris 2024

06:50:26
1442570

Rahoto Cikin Houna Na Bikin Daren Mawaka Tare Da Halartar Mahalarta Bikin Ana Mn Husain - 1

Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahl al-Bait – ABNA _ ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da bikin waka a yammacin ranar Lahadi 3 ga watan Maris a dakin taro na Sheikh Tusi da ke haramin Shah Abdul Azim (AS) tare da halartar Farfesa Husain Shamsai da Farfesa Muhammad Jawad Sharaft. A cikin wannan biki, gungun mahalarta bikin Ana Min Husain sun karanta wakokinsu.

Madogara :
Talata

5 Maris 2024

07:13:32
1442302

Ma'aikatan Agaji 3 Sun Yi Shahada A Wani Harin Ruwan Bama Bamai Da Yahudawa Suka Kai Ta Sama A Kudancin Kasar Lebanon.

Ƙungiyar Hizbullah Ta Kai Wani Kazamin Harin Rokoki A Arewacin Kasar Falasdinu Da Aka Mamaye

An harba rokoki 30 daga kudancin Lebanon zuwa Palasdinu da yahudawa suka mamaye arewacin kasar.

Madogara :
Talata

5 Maris 2024

06:18:28
1442288

Ayatullah Ramadani: Ya Kamata Malamai Da Masu Nazari Su Bayyana Ma Duniya Hikimar Ceton Da Husaini Bin Ali (AS) Yayi Wa Duniya Ta Hanyar Adabi Da Dabaru Na Yau.

Babban Shugaban Majalisar Ahlul Baiti (A.S) ya ce: Malaman al'umma da masana kimiyya da suka san adabi da dabaru na yau, su yi amfani da harsunan duniya wajen bayyana mahangar Husaini bn Ali (A.S.) wanda ita ce: hikimar ceto ga duniya musamman ma jiga-jigan al'umma, ta yadda shaidu su fahimci duniya a yau da wannan tunani.

Madogara :
Litinin

4 Maris 2024

05:32:24
1442031

Rahoto Cikin Hotuna Na Bude Bikin "Ana MIn Husain" Na Ƙasa Da Ƙasa

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) - ABNA - ya bayar da rahoton cewa, a safiyar jiya Lahadi 3 ga Maris, 2024 ne aka gudanar da bikin bude bikin kasa da kasa na "Ana Min Husain", tare da sakon mai girma Ayatullah Makarem Shirazi a zauren Sheikh Sadouq, Haramin Sayyidina Abdul Azim (AS).

Madogara :
Lahadi

3 Maris 2024

08:50:56
1441836

Labarai Cikin Hotuna Na Yadda Aka Gudanar Da Jana'izar Shahidin Hizbullah A Qana

Labarai Cikin Hotuna Na Yadda Aka Gudanar Da Jana'izar Shahidin Hizbullah A Qana

Madogara :
Lahadi

3 Maris 2024

08:37:26
1441830

Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Da Sallar Juma'a A Masallacin Faruq Da Aka Rushe Dake Cikin Birnin Rafah

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (A.S) ya habarta cewa: Al'ummar Palastinu da ake zalunta sun gudanar da sallar Juma'a a cikin rugujajjen masallacin Faruq da ke birnin Rafah a ranar Juma'a ta wannan makon.

Madogara :
Asabar

2 Maris 2024

10:36:04
1441630

Raisi Ya Sake Zama Dan Majalisar Kwararrun Iran Bayan Ya Lashe Kashi 82.5% Na Kuri'u

Raisi ya sake zama dan majalisar kwararru na Iran bayan ya lashe kashi 82.5% na kuri'u

Madogara :
Jummaʼa

1 Maris 2024

14:45:20
1441421

Jagora: Idanun Duniya Na Kan Zaɓen Iran KU Sa Masoyanmu Au Yi Farin Ciki Kuma Maƙiyanmu Su Ji Kunya + Bidiyo

Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci: Idanun Duniya Na Kan Zaɓen Iran KU Sa Masoyanmu Au Yi Farin Ciki Kuma Maƙiyanmu Su Ji Kunya

Jagoran: Ya kamata al'ummar mu abin kaunarmu su sani cewa idanun mutane da dama a duniya, na daidaiku ne ko 'yan siyasa da masu matsayi na kasa da na siyasa a yau, suna kan Iran da ku mutanenta' suna son ganin me zaku yi a wannan zabe da abin da sakamakon zaben zai kasance.

Madogara :
Jummaʼa

1 Maris 2024

13:57:15
1441414

Adadin Shahidan A Gaza Ya Kai Mutane 30,228

Adadin Shahidan A Gaza Ya Kai Mutane 30,228

Madogara :
Jummaʼa

1 Maris 2024

13:53:11
1441412

A Safiyar Yau Juma'a Ne Aka Fara Kada Kuri'ar Zabukan 'Yan Majilisar Dokoki A Iran Karo Na 12

Iran: Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Isa Husainiyar Imam Khumaini Domin Halartar Zaɓen Majalisar Musulunci Da majalisar Kwararrun Jagoranci. + Bidiyo

A Safiyar Yau Juma'a Ne Aka Fara Kada Kuri'ar Zabukan 'Yan Majilisar Dokoki A Iran Karo Na 12

Madogara :
Litinin

26 Faburairu 2024

08:35:17
1440418

Kungiyar ISIS Ke Da Alhakin Harin Makami Mai Guba Da Aka Kai Siriya 2015

Daya daga cikin kungiyoyin da ke da alaka da Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa kungiyar ISIS ce ke da alhakin harin da aka kai a Syria a shekarar 2015.

Madogara :
Litinin

26 Faburairu 2024

07:20:36
1440399

Labarai Cikin Hotuna Na Yadda Aka Gudanar Da Mauludin Imamul Mahadi As A Abuja Najeriya

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: dubun-dubatar 'yan uwa Musulmi Almajiran Allamah Sayyid Ibraheem Zakzaky(H) sun taro domin gudanar da taron Ranar Haihuwar Imam Mahadi (as) a babban birnin Tarayya Abuja.