Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

11 Maris 2024

11:25:49
1443613

Rahoto Cikin Hotuna Na Yin Maraba Da Watan Ramadan A Sansanin 'Yan Gudun Hijira Na Birnin Rafah

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) – ABNA- ya bayar da rahoton cewa: bayan harin da dakarun yahudawan sahyuniya suka kai a yankuna daban-daban na Gaza, al'ummar Palasdinawa da suka kaurace wa gidajensu da masaukansu sun yi maraba da watan Ramadan a cikin tantunan da ba su kamata da dacewa ba a Birnin Rafah.