Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti
15 Janairu 2025
Wasu daga cikin nasarorin da aka cimmawa a yarjejeniyar tsagaita wuta a matakin farko
A ranar Lahadi Mai Zuwa Ne Za A Fara Tsagaita Wuta Tsakanin Isra'ila Da Gaza.
Yanzu yanzu an sanar da tsagaita bude wuta a Gaza a hukumance bayan kwanaki 467 na aikata laifuka da kisan kare dangi daga gwamnatin sahyoniya ke yi ci gaba da aikatawa a Gaza
14 Janairu 2025
Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Safiyar Ranar Da Aka Haifi Imam Ali As {Mauldu Ka'aba} A Haramin Alawi
Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Safiyar Ranar Da Aka Haifi Imam Ali As {Mauldu Ka'aba} A Haramin Imam Ali As Da Ke birnin Kufa Iraqi
14 Janairu 2025
Jawabin Sheikh Ibrahim Alzakzaky (H) A Wajen Mauludin Imam Ali {A} 1446 + Hatuna
Da yammacin Litini 13 ga watan Rajab 1446 (13/1/2025), Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gabatar da jawabin Mauludin Imam Amirulmuminin Ali Bin Abi Dalib (AS) a gidansa dake Abuja.
13 Janairu 2025
Abu Ubaidah: Nan Ba Da Jimawa Ba Makiya Zasu Janye Daga Arewacin Gaza Cikin Kaskanci
Bataliyar Qassam ta sanar da cewa nan da ‘yan mintoci kadan za a buga muhimman sakonnin kakakin wadannan bataliyoyin, Abu Obaidah a tasharsa ta Telegram. Kakakin kungiyar Al-Qassam Brigades Hamas ya tabbatar da cewa: Nan ba da jimawa ba makiya za su janye daga arewacin Gaza da kaskantar da kai.
13 Janairu 2025
Shekh Ibrahim Al-Zakzaky (H) Ya Rufe Mu’utamar Ɗin Dandalin Matasa Na Kasa A Abuja + Hotuna
Da yammacin Lahadi 12 ga watan Rajab 1446 (12/1/2025) ne Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya rufe taron Dandalin Matasan Harkar Musulunci a gidansa da ke Abuja.
12 Janairu 2025
Hujjatul Islam Hamidinejad: Duk Addinin Da Babu Yarda Da Shugabancin Ali {As} Tawayayye Ne
Masu bibiyarmu mun kawo maku fassarar wani sashe na hudubar Juma'ar da ta gabata wacce a cikinta limamai sukai ta kawo falalolin Imam Ali as bisa murna da zagayowar ranar haihuwarsa.
11 Janairu 2025
Majiyar Falasdinu: An Shirya Takardun Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Don Sanya Hannu
Yarjejeniyar tsagaita wuta a shirye take don sanya hannu Wata majiyar Falasdinawa da ke da masaniya kan tattaunawar ta bayyana cewa, a shirye shiryen da aka cimma na tsagaita bude wuta a Gaza za a fara aiwatar da shi sa'o'i 24 bayan amincewar Benjamin Netanyahu.
11 Janairu 2025
Sojojin Isra'ila 34 Ne Suka Mutu Tare Da Jikkata Sakamakon Arangamar Da Aka Yi Yau A Zirin Gaza
7 sun mutu, 11 daga cikinsu na cikin mawuyacin hali.
9 Janairu 2025
Al-Huthi: Isra'ila Na Neman Mamaye Kasashen Gabas Ta Tsakiya Ne
Ya kamata kasashen Gabas ta Tsakiya su dauki shirin Isra'ila a matsayin barazana ga kansu. Tun daga farko yahudawan sahyoniyawan sun zo Palastinu ne da nufin samar da babbar Isra'ila.
9 Janairu 2025
Joseph Aoun Ya Lashe Zaben Shugaban Kasar Lebanon
Majalisar dokokin kasar Lebanon ta zabi babban hafsan sojin kasar Joseph Aoun a matsayin shugaban kasar Lebanon da kuri'u 99 bayan kujerar shugaban kasar ta kwashe sama da shekaru biyu babu kowa akanta.
9 Janairu 2025
Adadin Shahidai A Yakin Gaza Ya Karu Zuwa 46,006.
Don haka adadin shahidai a yakin Gaza tun daga ranar 7 ga watan Oktoban 2023 ya karu zuwa 46,006, kuma adadin wadanda suka jikkata ya karu zuwa 109,378.
9 Janairu 2025
Majalisar Dokokin Lebanon Ta Kasa Zaben Shugaban Kasa A Zaman Farko
A bisa doka, za a gudanar da zaben shugaban kasa da kashi biyu bisa uku na daukacin 'yan majalisar, wanda ya kunshi wakilai 128, wato wakilai 86 a zagayen farko na jefa kuri'a, kuma da gagarumin rinjaye na 65 na wakilai a zagaye na biyu.
9 Janairu 2025
An Kafa Ƙungiyar "Gwagwarmaya A Siriya"; Kungiyar Adawa Da Gwamnatin Golani Ta Farko
Ita dai wannan kungiya tana kallon dakarun Tahrir Sham da mayakanta a matsayin wasu kayan aiki ne kuma sojojin NATO, Amurka da Isra'ila, kuma a cikin wata sanarwa da ta fitar, ta jaddada cewa za ta yaki zalunci da ta'addancin Tahrir Sham da mayakanta.
6 Janairu 2025
An Kashe Sahayoniya 3 A Wani Farmaki Da Aka Kai A Kodoim
Akalla wasu yahudawan sahyoniya 7 ne kuma suka jikkata a wannan farmakin.
6 Janairu 2025
Iran: Sardar Suleimani Ya Kasance Gwarzo A Yakin Da Ake Yi Da Ta'addanci
Kakakin Ma'aikatar Harkokin Waje Baghai: Sardar Soleimani ya kasance jarumi a yakin da ake yi da ta'addanci. Muna mutunta zabin Siriyawa
6 Janairu 2025
Hamas Ta Amince Da Jerin Fursunonin Da Isra'ila Ta Bayar Domin Aiwatar Da Musayarsu Da Tsagaita Wuta
"Yau Lahadi rana ce mai muhimmanci a tattaunawar kai tsaye ta hanyar masu shiga tsakanin na Hamas da kuma majalisar ministocin gwamnatin mamaya na Isra'ila".
5 Janairu 2025
Lauyoyi 620 Suka Kai Ƙara A Ƙasar Chile Kan Sojan Yahudawa
Wasu lauyoyi 620 a kasar Chile sun shigar da kara a gaban kotu kan wani sojan yahudawan sahyoniya bisa laifukan mamaya a Gaza.
5 Janairu 2025
Qassam Ta Fitar Da Wani Bidiyo Na Wata Fursunar Isra'ila
Gwagwarmaya Falasdinawa ta fitar da wani sabon bidiyo na wata fursunar Sahayoniya da ke hannunsu.
5 Janairu 2025
Bidiyon Yadda Al'ummar Birnin Leeds Ingila Suka Gabatar Da Zanga-Zangar Allah Wadai Da Keta Hurumin Asibitoci A Gaza
Wannan shine bidiyon zanga-zangar da aka yi a birnin Leeds na kasar Ingila, na yin Allah wadai da laifukan ta'addanci da Isra'ila ke yi a asibitocin Gaza
3 Janairu 2025
Al-Houthi: Shahid Sulaimani Ya Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Kare Qudus/ Makiya Isra'ilawa Sun Yi Mamakin Karuwar Hare-Hare Da Yemen Ke Kaiwa.
Sayyid Abdul Malik Al-Houthi: Shahid Sulaimani Ya Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Kare Qudus/ Makiya Isra'ilawa Sun Yi Mamakin Karuwar Hare-Hare Da Yemen Ke Kaiwa.