Kuwait
-
Kuwait Ta Yi Ikrarin Wani Ɓangare Na Barnar Da Harin Jiragen Iran Suka Haifar
Kuwait ta yarda da faruwar gobara sakamakon harin jirage marasa matuki na Iran a kan wuraren Amurka a ƙasar.
-
IRGC: Ta Kai Hari Mai Tsanani Da Ƙarfi A Masaukin Kwamandojin Amurka A Sansanin Ali Al-Salim
Iran: Ta Kashe Wasu Kwamandojin Amurka Da Kune Jirage Marasa Matuka A Kuwait
Rundunar Tsaro ta Juyin Juya Hali a cikin wata sanarwa ta bayyana cewa: Ta kone hedkwatar da wurin zaman kwamandojin Amurka na sansanin Ali Al-Salim, rumbun ajiyar jirage marasa matuki, da kuma wurin da ake ajiye jirage marasa matuki.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Makokin Arba'in A Hussainiyar Rasul A'azam A Kuwait
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Makokin Arba'in A Hussainiyar Rasul A'azam A Kuwait
-
Kuwait Ta Soke Takardar Dan Ƙasa Ta Ayatullah Sheikh Hussain Al-Ma'touq Da Wasu Mutane Biyar
Ƙasar Kuwait ta soke zamowa dan kasa ga Ayatullah Hussain Al-Ma'touq, memba na Majalisar Duniya ta Ahlul-Bayt (A.S) daga Kuwait, da masu fafutuka na jama'a da kare hakkin bil'adama guda biyar.
-
Iran: Sansanoni 2 Na Amurka A Kuwait Sun Sha Wuta A Hare-Haren Jirage Marasa Matuki
A mataki na goma sha shida na aikin Tsawar Azaba, sansanonin Ali Al-Salem da Al-Udayri na Kuwait, sun fuskanci hare-haren jirage marasa matuki masu lalata na sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Iran : Na Ci Gaba Da Kai Hare-Haren Jirage Marasa Matuki Kan Sansanonin Amurka A Kuwait
A cikin sabon zagaye na hare-haren jirage marasa matuki na sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, a mataki na goma sha bakwai na aikin Tsawa, an sake kai hari a kan ɗakin ajiyar alburusai da rumfunan kayan aiki na sojojin ta'adda na Amurka a Kuwait a karo na biyu.
-
Raunin Amurka A Yankin; Kuwait, Bahrain Da Jordan Sun Garzaya Neman Na’urar Tsaron Pakistan
Manazarta sun yi imanin cewa tattaunawar tsaro ta baya-bayan nan tsakanin Pakistan da kasashen Larabawa na iya zama ɗaya daga cikin alamomin farko na samuwar sabbin shirye-shiryen tsaro a yankin; shirye-shiryen da a cikinsu gwamnatocin Larabawa ke neman bambanta abokan tsaronsu, ba su dogara ga garantin soji na Washington kawai ba.
-
Saudiyya Da Kuwait Za Su Sayi Makamai Na Dala Biliyan 2.5 Daga Amurka
Saudiyya ta buƙaci na’urorin tsaro nau’in LAU-131 masu harba makamai, MK-152 manyan bama-bamai masu fashewa, MK-66 injinan rokoki, na'urar kusanci, WTU-1/B bama-bamai na horo, da MK-66 injinan rokoki marasa aiki, tare da sauran kayan aikin soji.
-
Kafofin Larabawa: Iran Ta Kai Hari Mafi Muni A Bahrain
A cewar majiyoyi, an ji karar fashe-fashe da dama a Bahrain. An kuma sami fashe-fashe masu ƙarfi a sansanonin soji na Amurka a Jordan. Rahotanni sun nuna cewa, bayan waɗannan abubuwan, an ƙarfafa tsaro a yankin kuma an ƙara ayyukan soji na Amurka.
-
IRGC: Sun Babbake Cibiyar KJL Babban Tushe Na Kai Daukin Sojojin Amurka A Kuwait
Dakarun Juyin Musulunci: sun babbake KJL, babbar cibiyar shirya da tallafi na sojojin Amurka a Yammacin Asiya a Mina Abdullah na Kuwait.
-
IRGC: Ta Kai Munanan Hare-Hare Kan Muhimman Wuraren Amurka A Safiyar Yau
Dakarun Juyin Musulunci: Cibiyar Gudanarwa ta NSI, Cibiyar Sarrafa Kwamanda, Manyan ɗakunan ajiyar kayan aiki da kayan soji da tankokin man fetur na rundunar ruwa ta biyar ta Amurka a Bahrain an murkushe su.
-
IRGC: Sun Babbake Sansanoni A Bahrain Da Kuwait A Cikin Zagaye Na Uku Na Aikin "Nasr 2"
Dakarun Juyin Musulunci na Iran sun sanar da aiwatar da hare-hare zagaye na uku na ayyukan "Nasr 2," hare-hare da suka kai a kan wuraren soji a Bahrain da Kuwait, sun tabbatar da lalata wasu ɗakunan ajiyar makamai da kuma lalata jirage mara matuki na makiya.