Madogara : ابنا
Asabar
26 Oktoba 2024
06:40:26
1498195
Bidiyoyin Yadda Iran ta Karkabo Makaman Da Isra'ila Da Amerka Suka Harbo A Daren Jiya
Dangane da haka, yayin da hakan ke faruwa awanna yanayi ana jan hankalin Al’umma wajen bada hadin kai don wanzar da hadin kai da zaman lafiya, an kuma bukace su da su rika bibiyar labaran da suka shafi wadannan al'amura ta kafafen yada labarai na kasa, kada su kula da jita-jita na kafafen yada labarai na makiya.