12 Oktoba 2019 - 04:35
Mutane da dama sun jikkata sanadiyyar wani hari da wuka da aka kai musu a Manchester dake kasar Birtaniya

An rufe babban shagon kasuwanci na zamani dake Manchester din,inda nan ne aka kai harin.

(ABNA24.com) An rufe babban shagon kasuwanci na zamani dake Manchester din,inda nan ne aka kai harin.

Kafafen watsa labarun Birtaniya sun ce; Ana yi wa mutane hudu da su ka sami raunuka magani bayan harin na shagon Arndale.

Jami’in ‘yan sandan da suke fada da ayyukan ta’addanci y ace; Mutane biyar ne aka sara da wukar, kuma tuni sun fara gudanar da bincike akan lamarin




/129