13 Satumba 2017 - 14:45
Mata na Harkar Musulumci a Nijeriya sunyi muzaharan neman a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky a Abuja

Daruruwan mata ne na Harkar Musulunci a Nijeriya suka fito muzahara suna neman gwamnatin Nijeriya da ta saki jagoransu wanda ya kwashe fiye da shekara daya da rabi yana a tsare ba tare da an bayyana wani laifi da yayi ba. Matan suna tafe suna wakoki,dauke da banoni da hotuna wadanda suke alamta kira da a saki Sheikh Zakzaky. In ba a manta ba wata kotu a Abuja ta bada umurni da saki Sheikh Zakzaky a watan disambar bara

Abuja

Abuja

Abuja