Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul Baiti (AS) - ABNA - ya habarta cewa: An gudanar da wannan gagarumin zanga-zanga mai taken "Babu wani tsaro ga gwamnatin Isra'ila... Gaza Da Masallacin Al-Aqsa na cikin keta alfarma".
'Yan kasar Yemen sun jaddada a wannan zanga-zangar cewa ba za su taba barin Gaza ita kadai ba.
Your Comment