Karkashin jagorancin Samahtush Sheikh Hussein Zainuddin, haramin babban shahidin al'ummar kasa (r.a) ya karbi bakunci tare da gudanar da wani gagarumin bikin (taklif) ga matasa 'yan mata 150 na tawagar Kashshafatul Imam Mahdi (aj) – Gungu na farko, wanda hakan ke nuna dawwamammiyar gadon ruhiyya da ke ratsa matasanmu.
Your Comment