Mladenov ya ce, duk da dai Kwamitin Sulhun ya gabatar da kudirin dakatar da gine-ginen a ranar 23 ga watan Disamban bara, babu wasu matakai da aka dauka.
A cikin watan Janairun daya gabata ne gwamnatin Hk Isra’ila ta sanar da fadada gine-ginenta fiye da dubu 6 a yankin Yamma ga Kogin Jordan da kuma gabashin birnin Kudus da ta mamaye.288