Iran na shirin maka gwamnatin Amurka a kotu, sakamakon rike wasu daga cikin kudaden kasar ta Iran da Amurka ta yi.
Ministan harkokin wajen kasar Muhammad Jawad Zarif ne ya bayyana hakan a yau a Tehran, inda yace dukaknin kasashen da aka cimma yarjejeniya tare da su suna aiki da ita in banda Amurka, inda yanzu haka akwai makudan kudin Iran da ya kamata Amurka ta saki bayan cimma yarjejeniya amma ta ki yin hakan.288
25 Afirilu 2016 - 15:19
Lambar labari: 749867
Iran na shirin maka gwamnatin Amurka a kotu, sakamakon rike wasu daga cikin kudaden kasar ta Iran da Amurka ta yi.