Masu shirya wannan zanga-zanga na cewa suna sukan tsarin sharia ne domin hana masu tsananin kishin Islama yin sauya a kasar.
Masu shirya zanga-zangan adawa sukace sun gayyaci wasu musulmi shiga, kuma sun amince saboda ganin yadda wasu musulmi ke kai hare-hare a wasu kasashen duniya.ABNA