Manazarta suna cewa gunkiyar Hizbullah da hadin kwiwar sojojin Syria sun yima yan ta'adda na gunkiyar nusra mumunar barna. Wani bangare kuma kwanciyar hankali ya dawo a garin radif na damaskas a cikin sabuwar shaikara ta miladi. Yanzu haka sojojin Syria sun mayar da hankalin su wurin kwato Aljubar.
A kasar Iraki ma hakan abun yake domin sojojin kasar na kokarin gwato yanki Aljazira dake jihar salahuddin.ABNA