23 Yuli 2026 - 09:20
Source: ABNA24
Iran: Idan Har Aka Kai Hari Kan Gadoji Da Tashoshin Wutar  Ƙasarmu Zamu Yanke Wutar Yankin

Kwamandan rundunar sararin samaniya na dakarun juyin musulunci na Iran, a cikin wani sako, ya bayyana cewa: Idan har aka kai hari a kan gadojinmu da tashoshin wutar lantarkinmu, to za mu yanke wutar lantarki ga kawaye da masu karbar bakuncin masu kashe yara.

Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: Janar Sayyid Majid Mousavi, kwamandan rundunar saman dakarun juyin musulunci na Iran, a shafinsa na sada zumunta na Virasti ya rubuta:

"Idan har aka kai hari a kan gadojinmu da tashoshin wutar lantarkinmu, to za mu yanke wutar lantarki ga kawayen da masu karbar bakuncin masu kashe yara."

……………….

Alamomi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha