3 Yuli 2026 - 22:15
Source: ABNA24
Rahoto Cikin Bidiyo | Yadda Titunan Bagadaza Suka Kasance A Gab Da Taron Jana'izar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Iraki

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya bayar da rahoton cewa: An ƙawata titunan birnin Bagadaza babban birnin Iraki da hotunan Shahid Imam Sayyid Ali Khamene'i a gab da gudanar da taron jana'izar gawar shahidin jagoran juyin juya halin musulunci  Irakin

Your Comment

You are replying to: .
captcha