20 Yuni 2026 - 17:32
Source: ABNA24
Isra'ila Na Ci gaba da Kai Munanan Hare-haren A Labanon

Cibiyar labarai ta Al Jazeera ta ba da rahoton ci gaba da hare-haren Isra'ila a garin Nabatiyah da ke kudancin Lebanon.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Bayt (AS) – ABNA – ya ruwaito cewa: A cikin wannan rahoton yazo cewa sahayoniya ta kai hari a garin Nabatiyah da jirage marasa matuka guda biyu.

Hossein Pak, wakili mai rahoto fagen gwagwarmaya: Al'ummar Lebanon sun ba da shahidai da yawa a cikin sa'o'i 24 da suka gabata, kuma suna neman taimako daga Iran.

Isra'ila ba za ta bar mamaya ba don ta kulla wata yarjejeniya akan takarda ba.

Isra'ila bayan yarjejeniyar Iran da Amurka, ta fara wani gagarumin aikin soji don kwace garin Nabatiyah.

.............

Your Comment

You are replying to: .
captcha