Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya habarta cewa: kafar yada labaran yaki na gwagwarmayar Musulunci sun fitar da bidiyon yadda suka kai hari kan wata motar Hamer ta kwamandoji da ke dauke da sojojin Isra'ila a sansanin Al-Manara da ke kan iyakar kudancin Lebanon, ta hanyar amfani da jirgin Ababil.
Your Comment