Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: A wani mummunan hari da wasu mahara da ba a san ko su waye ba suka kai kan wani kamfanin hakar ma'adinai a lardin Balochistan na Pakistan ya yi sanadiyyar mutuwar akalla mutane 10 tare da jikkata wasu da dama.
Harin da aka kai kan cibiyar hakar ma'adinai a Balochistan da ke Pakistan ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 10.
Your Comment