Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Sojojin Yaman: Don tallafawa fagen gwagwarmaya, mun gudanar da aikinmu na uku ta hanyar harba makamai masu linzami a wurare da ke kudancin yankunan da aka mamaye.
An gudanar da wannan aiki ne tare da hadin gwiwar Iran da kungiyar Hizbullah kuma an samu nasararsa. Idan aka ci gaba da kai hare-hare, za mu kara matakin rikici har sai an dakatar da hare-haren tare da dage kawanyar takunkuman.
Ra'ayinka